Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu robanki mai kyau kizuba sugar, coffee dakuma ruwan zafin nan cokali3 saiki kunna mixer dinki kiyita mixing har sai yayi kauri yayi haske
- 2
Saiki dama madaranki da ruwa kizuba a kofi kizuba qanqaranki sannan kisa coffee mixture dinki a kai kiyi style dashi a saman madaran.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16630645





sharhai (2)