Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsflour
  2. 1tlbs yeast
  3. 2tlbs milk
  4. 1tlbs sugar
  5. 1/8 tspsalt
  6. 3 tblsbutter
  7. Warm water
  8. Slice green and red pepper and onion
  9. 3eggs
  10. Ketchup

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko zaki samu bowl kisa flour sugar salt milk and yeast

  2. 2

    Seki zuba warm water ki making dough seki dawo shi working surface dinki kisa butter kiyi kneading na tsawon 15mnts

  3. 3

    Seki rufe ki ajiye a gefe. Seki samu pan dinki kisaka mai kadan

  4. 4

    Seki zuba egg kisa albasa green and red pepper da carrots kiyita juyawa harse ya zama scrambled seki zuba Maggi da spices yadda kikeso

  5. 5

    Seki kawo wan nan scrambled egg din ki zuba a side daya sekiyi rolling dinshi

  6. 6

    Seki dauko dough din ki raba shi gida uku seki dauki daya ki fakada shi seki shafa ketchup akai

  7. 7

    Seki saka wuka ki yanka shi size din da kike so seki saka a baking try ki shafa egg a sama sekiyi baking for 20mnts shikenan an gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes