Madaran waken soya

Yar Mama @YarMama
Ina kaunar Madara sosai to gashi kuma yanzu yayi tsada shiyasa na samu hanyar sarrafawa da kaina. Har na kulla Ina sayarwa Naira biyar biyar wa yaran Unguwa suna kiranshi wai yashin Madina

Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638342

sharhai (14)