#Yummy 🤤
Na takande flour naxuba a container tareda yeast dina na dauko sugar na hade
Naxuba ruwan dumi na kwaba shi dai dai na rufeshi for 20min ya tashi tareda oil yana wuta yayi xafi na sassaka yayi brown na kwashe
Naci da Nutella😋
An kwafa!
More Recipes
sharhai