CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Basmati rice and stew with chicken source
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Basmati rice and stew with chicken source ainihin hoton girkin

Basmati rice and stew with chicken source

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka

#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka

Kara karantawa

Basmati rice and stew with chicken source

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka

#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
4 servings
  1. 3 cupsBasmati
  2. Ruwa
  3. Kayan miya
  4. Kaza
  5. Garlic and ginger
  6. Ganyen fasli
  7. Seasoning powder
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki saka ruwan ki awuta ya tafasa sai ki wanki shinkafanki ki zauba idan ya tafasa idan yakusa nuna

  2. 2

    Sai ki juyeshi ki wanke sannan ki maidashi kan wuta kisa ruwa kadan

  3. 3

    Karki saka ruwa da yawa saboda ita wannan shinkafa basa son ruwa sosai sai ki rufe ya turaru idan ya nuna sai ki sauki

  4. 4

    Sai ki zuba mai dinki ki soyashi sannan ki dauko species dinki ki zuba kisa season dinki da dai duk wani Abu da kike yin stew dashi

  5. 5

    Idan ya soyu kin kusa saukewa sai ki dauko albasanki kiyi mishi yanka kanana sannan ki zuba yayi Kamar 5 min sannan ki sauki

  6. 6

    Zaki saka ishashan ruwan da zai nuna idan kika daura sai ki yayyanka albasanki

  7. 7

    Ki saka garlic da ginger ki sai ki zuba species dinki ki rufe ya nuna

  8. 8

    Sai ki barshi sai ruwan ya kusa tsotsewa saura kadan sai ki Dan yanyanka attaruhun ki da albasa

  9. 9

    Ki zuba idan kina da ganyan Kore kisa idan kazar Mai Mai ne basai kin sake saka mai ba idan Bata da mai

  10. 10

    Sai kisa mai kadan ba mai yawaba bayan Kinsa albasanki

  11. 11

    Sannan ki dawo dama kin gyegyara kayan miyar ki sai ki jajjagasu ko kiyi blanding dinsu sai kisa akan wuta idan ruwan ya kame

  12. 12

    Sai ki dawo kan kazar ki Zaki saka mata ruwa Dan kadan idan ta gidan gonace idan ta hausace

  13. 13

    Sai ki barshi yayi Kamar 5 to 10 minutes sannan ki sauki

    Basmati rice and stew with chicken sourcematakin girki13 hoto
    Basmati rice and stew with chicken sourcematakin girki13 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
rannar December 08, 2022 05:41
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Ci da kaza
  2. Fresh yoghurt with fruit
  3. Tuwon shinkafa miyar wake
  4. Homemade Croissant
  5. Chapman
  1. Dan wake
  2. Toasted bread
  3. Fresh yoghurt with fruit
  4. Ci da kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16645109
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close