Umarnin dafa abinci
- 1
Na jiqa wake ya jiqu nasa a turmi na sirfe na wanke na cire hanci duka na qara wankewa nasa attarugu da albasa
- 2
Nayi blanding nasa a container naxuba ruwan dumi nasa oil tareda spices maggi nai mixing na qulla a leather santana.
- 3
Nasa ruwa a tukunya naxuba na daura yayi 30 min nasauke.
- 4
Nasa oil green pepper 🫑attarugu nd onion maggi tareda Soy sauce. 3min na sauke🍽️
- 5
Na wanke tukunya nasa nama naxuba spices da citta na tafasa ruwa ya qafe
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16645219




sharhai