Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2ripe plantain
  2. 4 cupsflour
  3. 1egg
  4. 1/4 cupsugar
  5. 1 Tblsyeast
  6. 1 cupwarm water
  7. 1 tspvanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl kisa plantain sekiyi mashing dinshi ya narke duka

  2. 2

    Seki zuba egg a kai kiyi mixing dinsu sosai seki zuba ruwa kisa yeast da sugar seki Dan barshi na 3mnts yeasts din ya fara kumfa

  3. 3

    Seki kawo flour ki zuba akai seki sa flavour kiyi mixing dinsu sosai seki rufe ki barshi ya tashi na tsawon 30mnts

  4. 4

    Idan ya tashi seki wanke hannun ki ki Dora mai a wuta se ki dinga saka hannun ki a ruwa kina debo mixture din Dan madaidaici kina sawa a mai kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes