Amala da miyar agushi

Khadija Habibie @cook_37541917
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Dora ruwan idan sunyi zafi saiki daukho garin Amala ki raqe wuta ki dinga zubawa ahankali
- 2
Kin tuqawa idan yayi yanda kike so saiki saka ruwan Zaki akai ki bata 10mnt saiki sauke ki saka Mai ki qara tuqawa saiki raba
- 3
Saiki saka kayan miyarki Dana danshi da Dan dano da agushin ki
- 4
Zaki daukho wankakken Naman ki ki saka Mai da albasa idan yayi saiki saka nama idan ya dahu
- 5
Zaki dauke idan Kinga tayi yanda kike so saiki raba😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664857



sharhai