Wainar indomie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar yara
  2. Kwai
  3. Attaru albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dafa indomi dinki sama sama karta dahu sosai saiki tace

  2. 2

    Saiki samu maxubi ki fasa kwanki ki kada saiki zuba attaru da albasa sai sinadarin daddano da dan spice kadan
    Saiki ringa soyawa kamar wainar kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
noor’s delight kn
rannar

sharhai

Similar Recipes