Jolof Rice with suya fish

Bongel Cake And More @mahabubb
Jolof Rice with suya fish
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko tafasa shinkafa na aji agfe na samu carrot na yanka na yanka green beans na aji gife
- 2
Nasa tukunyata Mai safta nasa Mai nasa manja atukunya na sa Albasan da na yanka tasuyo kadan
- 3
Nasa jajjagin tarugu da tattasa nasa tumatur na soya nasa Ruwa nasa maggi daddawa don inason kamcin ta
- 4
Nasa kayan kamci na rufe tukunya ya tausa na dauko shinkafata da tafasa na zuba cikinan
- 5
Narufi dukunya yaye minti talatin na Bude har ya Sha ruwan nasa carrot da green beans na rufi na dau kifina da nasa kayan
- 6
Aci dadi lfy sai Wanda yataba Amn da daddawa a jolof Rice zaisan dadinsa
- 7
Kamci na soya chima Ina gamawa cinkafa ta dahu na dau bowl Dina nasa Naye serving din sa cikinan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16693883



sharhai