CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Taliya dahuwar kalwa(daddawa)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Taliya dahuwar kalwa(daddawa) ainihin hoton girkin

Taliya dahuwar kalwa(daddawa)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

Nayishine saboda Buda Baki Ina zumi
Naji sha'awan cin shi ne

Nayishine saboda Buda Baki Ina zumi
Naji sha'awan cin shi ne

Kara karantawa

Taliya dahuwar kalwa(daddawa)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

Nayishine saboda Buda Baki Ina zumi
Naji sha'awan cin shi ne

Nayishine saboda Buda Baki Ina zumi
Naji sha'awan cin shi ne

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. 3/1Taliya
  2. 4Attarigu
  3. Ganyen albasa da albasa
  4. 4Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. 2Kalwa /daddawa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko uwar gida Zaki jajjaga attarigu d albasa da kalwa(daddawa)
    Sannan ki yayyanka ganyen albasan ki ki wanke

    Taliya dahuwar kalwa(daddawa)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki daura Mai a tukunya idan yayi zafi seki zuba jajjagenki ki soya sannan ki zuba ruwa Dede Wanda ze dafa taliyar

    Taliya dahuwar kalwa(daddawa)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Kisa Maggi da gishiri da Kuma sauran kayan dandanon da kikeda muradi
    Ki barshi y tafasa sosai
    Sannan ki zuba taliyanki ki juya yadda baze dunkuleba
    Ki rufe ki barshi idan y kusa nuna seki zuba ganyen albasa ki barshi y Gama nuna

  4. 4

    Shikenan taliyanki dahuwar kalwa y nuna
    Seki kwashe
    Aci dadi lfy

    Taliya dahuwar kalwa(daddawa)matakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar January 08, 2023 11:55
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
January 12, 2023 20:47
@hajjazee3657 barka da shan ruwa
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egusi soup
  2. Miyar kuka
  3. Sultan Chips
  4. Miyar kubewa dayen
  5. Miyar Rama da gyada
  1. Sultan Chips
  2. Potato chips
  3. Dafadukan Taliyar Murji
  4. Miyar kubewa dayen
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16734745
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close