Carrot Cake

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Carrot Cake
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara hada duk kayan da basuda ruwa wato filawa baking powder da baking soda sannan ki saka sugar da cinmmon
- 2
Se ki hada kayan da keda mai
Wato mai kwai filavour ki yi ta mixxing - 3
Sannan ki kama zuba su gilawa kadan kadan idan kin gama duka
- 4
Sannan ki saka karas dinki
Ki shafe baking pan din ki da bota se ki barbada filawaki zuba batter din ki - 5
- 6
Zaki iya rage karas dinki kadan ki barbada asama ko ki dan watsa chocolate chips
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16747494
















sharhai (4)