Dan waken flour
Nayiwa me gidanane sbd Yana matukar son danwake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko uwar gida ki tankade flour sannan ki zuba kuka ki gaura
Ki Debi ruwan dumi ki jika kanwa
Ki tace ruwan kanwan sbd wani kanwan yanada yayi - 2
Ki kwaba danwaken ki Kar yayi ruwa sannan Kuma Kar yayi tauri
Already kin daura tukunya d ruwa idan y tafasa seki dinga diban kwabin danwaken kina jefa dede girman da kikeso - 3
Idan yyi kamar minti biyar seki kwashe a bowl Wanda already kin tanadi ruwa aciki
Ki soya mangyda sannan ki yanka albasa da gurjinki - 4
Shikenan danwaken flour ki ya gamu sekici da gurjin da Mai d yaji ko yajin kuli kuli
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16778296




sharhai