Fanke

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hrs
1 yawan abinchi
  1. 2 cupsof flour
  2. 1/2 cupof sugar
  3. 1tbspoon of yeaat
  4. and half cup of lukewater 1
  5. Mai
  6. Madara

Umarnin dafa abinci

1hrs
  1. 1

    Bayan kin takande flour ki sai ki Sami bowl ki zuba flour, sugar da yeast sai ki zuba ruwan dumi sannan ki juya sosai.

  2. 2

    Sai ki rufe shi sannan ki sa shi a wuri Mai dumi ya tashi.

  3. 3

    Sai daura Mai a wuta idan yayi zafi sai soya har yayi brown

  4. 4

    Sai barbada Madara akayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes