Peanut

#gyada mai sihiri ka6ara kaga biyu kamurxa kaga hudu katamna kajigardi, hmm kirarin gyada kenan inason gyada ss duk da wasu tanabasu reaction amma nidae lpy lau ne ko Dan irin son danakemata ne hhmm

Umarnin dafa abinci
- 1
Nawanke gyadana sanan na axata arana tabushe
- 2
Sanan na kada kwai sugar madara vanilla flavour baking powder nakarkada bayan nagama na tankada fulawa
- 3
Na xuba gishiri Kadan na dauko gyadana naxuba kadan Aruba na xuba hadin kwai
- 4
Sanan na barbada fulawa haka natiyi har nagama
- 5
Sanan NASA suya wutar kadan nasata bancikaba SBD banasan wata ta suyo wata batayiba shikenan peanut ta kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai