Soyayar Gwaza da plantain

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mins
2 yawan abinchi
  1. Gwaza
  2. Plantain
  3. Mangyada da gishiri

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Da farko zaa free gwaza a wanke tsaf a mazubi mai kyau.

  2. 2

    A bare plantain a yanka yadda ake son shape din.

  3. 3

    A barbada musu gishiri kadan a gwaraya.

  4. 4

    A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a soyasu a kwashe a kwano mai tsafta,don karyawa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes