#Butter cream frosting

Sarari yummy treat @cook_36489263
#Butter cream frosting
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki gyara layers dinki seta su kisa wuqa ki gyara
- 2
Sannan ki dauko icing ki juye cikin roba kisa butter kai ki sami whisker ki hadashi ya hadu sosai har yay creamy
- 3
Sannan ki debi kadan wanda xaki fara lullube cake dinki dashi ki tabbata ko ina ya samu
amfanin hakan shine idan kikace tashi daya xakiy xaki bata cake dinki sabida sauran gari gari na jiki xe shafi ko ina - 4
Sannn ki xuba color a sauran kisa nozle kiyi kwalliyan da kikeso
- 5
Xaki iya saka oreo biscuit sprinkle ko wani fruit
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16795354




sharhai (3)