Kayan aiki

  1. icing suger 500g 2 packs
  2. vanilla cake 6 inches 3 layers
  3. 500 gbutter
  4. drop of flavourr
  5. wine color

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki gyara layers dinki seta su kisa wuqa ki gyara

  2. 2

    Sannan ki dauko icing ki juye cikin roba kisa butter kai ki sami whisker ki hadashi ya hadu sosai har yay creamy

  3. 3

    Sannan ki debi kadan wanda xaki fara lullube cake dinki dashi ki tabbata ko ina ya samu
    amfanin hakan shine idan kikace tashi daya xakiy xaki bata cake dinki sabida sauran gari gari na jiki xe shafi ko ina

  4. 4

    Sannn ki xuba color a sauran kisa nozle kiyi kwalliyan da kikeso

  5. 5

    Xaki iya saka oreo biscuit sprinkle ko wani fruit

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

Similar Recipes