Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1h 30mins
5people
  1. Garin masara
  2. Mama,kayan Miya,kuka,kalwa,kayan dandano

Cooking Instructions

1h 30mins
  1. 1

    Dora ruwa inya tafasa ayi talgen gari a jira ya dafu a tuqashi yayi tauri

  2. 2

    A jira ya turara,a sawqe, anqare tuwo

  3. 3

    A Dora sulalen nama, inya dafu azuba kayan Hadi da komi a tsai da ruwan Miya inyafara qamshin dahuwa, a kada Miya da ludayi sai yayi kauri a sauqe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima isari
fatima isari @fatimaisari
on

Comments

Similar Recipes