Tuwon masara da miyar kuka

Hmm! Just can't say anything, cuz this is my best traditional food.
Tuwon masara da miyar kuka
Hmm! Just can't say anything, cuz this is my best traditional food.
Steps
- 1
Ki Zuba ruwa a tukunya makimanci. Ki tankade garin masara ki fidda tsaki. Sai ki wanke tsakin sosai idan ruwan ya tafasa ki zuba tsakin kina juyawa da muciya gudun kar ya yi qurnu.
- 2
Idan ya yi ruwa sai ki dama gari kadan ki zuba kina juyawa.
- 3
Ki bari ya dahu sosai sannan ki tuqa.
- 4
Ki bari ya silala sannan ki sauke ki kwashe a leda.
- 5
Miyar kuka. Ki jajjaga attarugu da daddawa da albasa. Ki zuba manja a tukunya idan ya yi zafi sai ki zuba jajjagen. Ki tsaida ruwa ki zuba wake kadan. Idan kuma da nama ko kifi sai ki zuba. Zuba gishiri kadan don ta yi zaqi.
- 6
Ki bari ya dahu sosai har sai daddawar ta dahu, waken ma ya dahu. Ki zuba maggi yadda zai ji sannan ki kada. Enjoy with borkono mai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Amazing Slow-Cooker Loaded Potato Soup
Boca de Fogo
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Thai Curry Carrot Coconut Soup
@chefcraig
-

Rabindranath das
-

Mrs baba
-

Shahi stuffed pancake hot dessert
Anita aggrawal
-

Irene Peters Abuja Mom 4
-

Priya Mandal
-

Agniva pal seal
-

Rajeshwari Bhat
-

Leena Mehta
-

Anjeer khajoor dry fruit discs
Archana Bhargava
-

Gladyka Kavata













Comments