Tuwon masara miyar dried okro

Aishatu Auwal
Aishatu Auwal @cook_14212357
Kaduna State

#kadunastate
My dinner

Tuwon masara miyar dried okro

#kadunastate
My dinner

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 serving
  1. Garin masara
  2. Dried okro
  3. Seasong wanda ba curry
  4. Salt
  5. 1/2locust bean
  6. Dried pepper
  7. Palm oil
  8. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya ya tafasa ki tankad'e garinki ki wanke tsaki idan ruwa ya tafasa saiki xuba wankakken tsakinki idan beyi kauriba saiki kwaba'a gari idan yayi kauri saiki juya da muciya

  2. 2

    Idan ya dahu ki tuqa

  3. 3

    Ki soya man ja idan ya soyu ki zuba wankakken namnki da dried pepper da jajjagaggiyar onion naki da locust bean idan ya tafasa ki zuba seasonings da salt dinki idan suka dahu da daddawarki da namanki komai yayi nml saiki kad'a bada mugun kauri ba dai dai dai

  4. 4

    Serve with ur tuwon masara

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Aishatu Auwal
Aishatu Auwal @cook_14212357
on
Kaduna State
I luv my crazy life😀 and i also like to cook
Read more

Comments

Similar Recipes