Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa wanke nama a Dora a wuya a zuba onion,garlic, jinger,thyme,black pepper sai Maggie a rufe a barshi ya dahu
- 2
Idan yayi taushi sai a zuba carrot‘pepper’onion’curry da suya spices sai ajuya kar a Bari ruwan ya shanye da dan romo romon idan Maggie bai jiba zaa iya karawa sai a zuba cabbage a sauke yana bukatar Albasa da yawa amman enjoy 🥰😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16928129





sharhai