Fruit salad din grape fruit da gwanda da cucumbar

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan fruit salad dinki tanadi kankarar da zuma

Fruit salad din grape fruit da gwanda da cucumbar

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hum wannan fruit salad dinki tanadi kankarar da zuma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. Cucumbar guda hudu
  2. Kwanda guda
  3. Grape fruit guda biyu
  4. Orange4
  5. cupSuga Rabin
  6. Ruman guda hudu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa ki gyara ruman ki ajiye waje guda

  2. 2

    Sannan ki yanka cucumbar kanana ki ajiyewaje guda

  3. 3

    Sannanki gyara lemon Zaki ki ki hidda yayan in yanada yaya sannan ki ajiye waje guda ki gyara gwanda ki yanka kanana ki ajiye waje guda

  4. 4

    Sannan ki gyara lemon tabar ki ki Yi mashi sala sala sannan ki samo ruba ki zubabasu duka ki juya kisa sugar da kankara kijuya sannan ki zuba amazubi kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes