Umarnin dafa abinci
- 1
In a bowl za'a zuba butter da sugar a juyasu harsai sugar tanarke,yazamana baajin kararta,sai a saka flavor shima a juyashi sai a saka kwai a tajujjuyawa
- 2
A samo wani bowl din a zuba flour da baking powder a hadesu guri daya
- 3
Sai a dauko dry ingredients dinnan a zuba a kwabin kwai anazubawa ana juyawahar sai yayi kauri Amma ba sosaiba,idan Kuma yayi kauri sai a zuba madarar ruwa ko Kuma a dama ta gari a zuba a kwabin tayadda zaiyi yadda akeso
- 4
Sai a dauko cakepan a zuzzuba cake din sai a kaishi oven a gasa Like 20_25 minutes that's all your cake is ready
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/24660229




sharhai