Dambun naman kaza

Wannan method na dambun kazar tafi dadi kuma tafi auki.
Dambun naman kaza
Wannan method na dambun kazar tafi dadi kuma tafi auki.
Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*DAMBUN NAMAN KAZA*
*PROCEDURE*
Zaki wanke kazar ki kisa ta acikin tukunya, kisa onion, Maggie, little salt, garlic, Onga classic and chicken, little thyme, pepper and tumeric. Kada kisa ruwa amma in kikaga ruwan kazar takare and kazar ki bata nuna sosai ba u can add little water. ki bar kazar nan tayi ta tafasa ta dahu sosai har zakiga - 2
Inkin taba kazar tana farfashe wa. Then saiki nemi wani tukunyar daban ki cire kazar taki kisa a sabon tukunya ki hura huta. Ki nemi muciya kiyita juya kazar nan taki kiyi tayi har zakiga kashin na rabuwa da naman. Kici gaba dayi har sai naman ki ta bushe akan huta taba ki golden brown colour. Sannan saiki sauke ki cire kasussuwa. Kuma in kinaso zakina cire kashin a yayin da kike tuka kazar ki in yabar jikin kazar kenan.
*NOTE*
🔴Bayason wuta dayawa Dan zai iya konewa - 3
🔴Ki gyara wutar ki sosai in kina amfani da itace Dan kar namarki tayi warin hayaki
🔴Idan ayayin tuka namar ki Yakama toh ki sauke tukunyar ki ki kankare kasan daya kone sannan ki sake maida kazar ki
🔴Dambu na bukatar kulawa sosai kada atafi abarshi akan wuta. Enjoy😋
*fyazil's tasty bites*
*IG_ fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Fast cooking Banana Pudding Trifle
Diana Graffs
-

DuckyDuck
-

Kristina.Stephens
-

Joe Thorstensen
-

Nikhat Parween
-

Deejarh berver
-

Ekta R saboo cooking classes
-

Sonia Batra
-

Debomita Chatterjee
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Deejarh berver
-

Somali Paul
-

Shivani Pandey -

Debashri Chatterji









Comments (3)