Alkubus

#kadunastate,alkubus abinci ne mai dadi da laushi,anayi da alkama,anayi da alkama hadi da fulawa,anayi kuma na fulawa zalla.Wannan hanya ce mai saukin gaske na alkubus.
Alkubus
#kadunastate,alkubus abinci ne mai dadi da laushi,anayi da alkama,anayi da alkama hadi da fulawa,anayi kuma na fulawa zalla.Wannan hanya ce mai saukin gaske na alkubus.
Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawarki,sai ki zuba yeast da gishi kadan,ki cakuda.
- 2
Daga nan sai ki rika zuba ruwa Kadan kina,jujjyawa har su hade.
- 3
Sai ki rufe ki ajiye a rana,ko waje mai dumi,yayi awa biyu zuwa uku.
- 4
Zaki ga ya kumburo,sai ki shafa man gyada a gwangwanin alala,ko cake containers, ki rika diba kina zubawa,har ki gama.
- 5
Daga nan sai ki rufe da buhu,kiyi steaming nasa,da yayi zaki ji kamshi.
- 6
Sai ki zazzage,idan yadan huce,ki sanya garin kuli-kuli da albasa da mangyada..Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

John Carroll
-

Spicy Pork and Mediterranean Vegetables Pasta
John Carroll
-

Shivani gori
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Vegetable Peel Fritters / Pakoras
Bethica Das
-

Ghugni in Spicy South Indian Flavour
Bethica Das
-

Kavita Anand
-

Veggie Rice with a Tikka Masala Twist
Amanda Mayumi
-

Heenaba jadeja
-

Archana Agrawal
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Husseina Nazir
-

Monalisa Misra -

Marilee Jagorin
-

Princess Amrah
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

Lip_licker's Kitchen
-

Princess Amrah
-

bighneswar moharana
-

Princess Amrah








Comments