Soyayyar doya da sous din kwai
Steps
- 1
Da farko zaki feraye doyarki ki yanka ta yanda kike so sai ki wanke ki tsane ta kisa mata gishiri ki daura mai yai zafi sai ki soya ta in ta siyu ki tsane ta
- 2
Sai egg sous dinki ita kuma kiyi grating kayan miyarki ki sa mai a wuta wanda zaki soya miyarki in sun soyu ki zuba seasoning dinki da spices naki
- 3
Ki samu wani abin ki kada kwanki ki zuba acikin miyarki ki sa curry da tyme ki rufe in tayi ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

RUCHIKA
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Sangeeta Mishra
-

Moi moi with palm oil sauce and lettuce
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Harshit Dhall
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Mamata Pramanik
-

purnima ghosh
-

Shila Viena
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6355544















Comments