Tuwon cous-cous da miyar danyen kubewa d stew

hnmm gsky yana d dadi.sosai don in hr kikayisa da kyau ma baxaasan me ake ciba don dadi.
Tuwon cous-cous da miyar danyen kubewa d stew
hnmm gsky yana d dadi.sosai don in hr kikayisa da kyau ma baxaasan me ake ciba don dadi.
Umarnin dafa abinci
- 1
D farko ki dora wnkakken kyan namanki kisa magi citta albasa onga tafarnuwa ki silala saiki tsame gefe xaki iya soyawa ko ki bar silalen hk saiki dora mai a tukunya yayi xafi saiki xuba markadadden kayan miynki aciki idan y fara alamin tafasa ki xuba gishiri maggi d sauran kayan dandanononki ki xuba naman d abinda y dace ki bari y soyu saiki sauke.
- 2
Saiki dora ruwa a tukunya kisa magi guda daya idan y fara tafasa ki xuba kubewarki d kikayi grating ki warwaereta kisa daddawar yare inikina bukata koki brshi.hk krki rufe duka kisa ruwan kanwa inkina buwata inbakua so ki barshi.hk inta dahu ki sauke.
- 3
Saiki dora ruwa a wuta ki diga mai kadan don gudun cunkushewa inya tafasa ki xuba couscous dinki adadin ynda kikeso saiki juya ki rufe inya kisa tsotsewa ki qara wani ruwan xafi kadai ake buqata harsai kuskus din y.farfashe y dame baa ganin alamarsa saiki tukesa amma inyayi miki ruwa ki daure d filawa ko garin tuwo saiki mulmula a leda ko ki kwasge hk shikenn sai ayi serving oga dadi kan dadi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai