Rice and stew with veggies
Steps
- 1
Zaki gyara carrot dinki sai ki greating dinshi,shima lettuce kiyankashi sai ki aje gefe. Sai kuma kwai shima kidafashi
- 2
Sai kiyi far boiling rice dinki,kiyi draining ruwan sai kisa gishiri kadan da ruwa cikin tukunya,sannan sai ki rufe ta karasa dahuwa
- 3
Miya kuwa bayan kinyi blending kayan miyar sai ki soyasu,bayan sunsoyu sai kisa ruwa madaidaici
- 4
Sannan sai kisa maggi, salt ki rufe tayita dahuwa,sannan daga baya sai kisa kanwa kadan,ki rufe ya karasa dahuwa
- 5
Sai kiyi serving shinkafa da miya,kwai,lettuce da tomatoes ki ci. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

teema habeeb
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6446583








Comments