Tuwo miyar kadi mai daddawa
Steps
- 1
Zaki dafa tuwonki yayita dahuwa har ya dahu sosai sai ki tuka ki kwashe ki aje gefe
- 2
Miya kuma zaki soya kayan miyarki da manja sai ki zuba daddawa ya soyu tare sai kisa maggi,salt da ruwa ya tafasa
- 3
Bayan ya tafasa sai ki kada miyar ki barta ta dan sulala
- 4
Note:abinda yasa zaki soya daddawa da kayan miya shine zai sa ta dahu sosai batare da kindauki lokaci sosai kina dafa miyarba
Similar Recipes
More Recipes
-

Kristy Green
-

Healthy Fresh coriander leaves and curd paratha
Kshama's Kitchen
-

Vedangi Kokate
-

ZMA
-

Heenaba jadeja
-

Swati Sheth
-

Beena Radia
-

Cider-Glazed Roast Chicken with Crispy Potatoes
Tumiso Foods
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Avocado thepla with with aloo ki sukhi sabzi
Shobha Rathod
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

teema habeeb
-

teema habeeb
-

Samira Abubakar
-

teema habeeb
-

Samira Abubakar
-

teema habeeb
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6454288




Comments