Biski da miyan zogale

Steps
- 1
Dafarko zaki daura tukunyanki,ki zuba mishi ruwa iya dai dai biskin dah zaki dafa,sae ki bari ya tafasa,sae kiyi addn mai kadan,sae ki fara zuba gari kina tukawa(not as hard as yanda kke mah semo,lightly dai,dan kar garin ya taru waje daya yyi gudaji),bayan kin gama sae ki rufeh bakin tukunyan nah dan lkci kadan(sbda yyi heating nah biskin soosae)then ki saukar ki zuba ah flask dinki.!
- 2
Next yanxu,tukunyanki nah miya zaki daura akan wutan,sae ki zuba man ki,sae ki zuba albasa,ya soyu,sae ki zuba gishirinki,curry dinki(indai ah irin wannan miyan neh,bah dayawa keh saka curry ba,but ni i prefer sakashi),den namanki(nawa is boiled)dah dan ruwa kadan,sae su maggi dah onganki sae ki rufe ki bari for a while,(kinga namanki yyi absorbing nah kamshi dah flavour din ingredients dinki),shikenan sae ki bude ki kara ruwa iya dai dai miyanki sae kisa nikakken gyadanki,ki rufe for a while,
- 3
In kin bude zakiga gyadanki ya narke,shikenan sae ki dauko wankakken ganyen zogale(ana using nah busasshen mah in d same process,amma zaki jika ah ruwa kafin ki zubashi cikin hadin miyan)ki zuba,kinsan dai ganye irinsu zogale basa daukan lkci sukeh jin wutah,after 5-7mins haka sae ki saukar dah miyanki kiyi serving dah biskinki
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Deeja -

Toasted Beans and Bread #teamabuja
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Meenat Kitchen
-

Kumkum Chatterjee
-

Chicken brost by mmn Khaleel's kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen
-

Resham Naheed
-

Amadi Anita Abjmom
-

Hussaina Abdullahee









Comments