CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alkaki (Hausa delicacy)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alkaki (Hausa delicacy) ainihin hoton girkin

Alkaki (Hausa delicacy)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate

#kanostate

Kara karantawa

Alkaki (Hausa delicacy)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate

#kanostate

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Alkama rabin kwano (barza kanana)
  • 4Flour gwangwani
  • 6Sugar gwangwani
  • 1Mai gwangwani
  • Tsamiya
  • Yeast
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu Alkama wadda aka barza kanana a hada da flour a zuba yeast a juya. A zuba mai a dad juyawa. A dinga ruwan Tsamiya kadan a kawo ruwa a kwaba sosai, yafi kwabin Cincin laushi. A rufe a barshi ya tashi sosai.

  2. 2

    A samu sugar a zuba ruwa da ruwan tsamiya bada yawa ba ai ta dafawa har Sai Yayi yaja ya tsinke (Kada yayi kauri)

  3. 3

    Idan kwabin ya tashi, Sai a dad ruwa a ladabtar dashi yayi sakwasakwa amma yadda in ana nadawa baze dinga karewa ba.

  4. 4

    A dinga murza shi dogo ana nadin Alkaki. Sai a soya. Ana kashewa dga mai ana zubawa a ruwan sukarin nan.

  5. 5

    In an gama se a kwashe a yaryada ruwan sukarin a kai. A barshi ya huce. Aci dadi Lafia. 💞

    Alkaki (Hausa delicacy)matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar December 17, 2018 18:06
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai (2)

DeUmmu Aslam Muhammad
DeUmmu Aslam Muhammad @cook_16530952
April 14, 2019 19:20
Shukran amma yar uwa dole sae da alkama wadda aka barza baza aa iya yinda me laushiba?
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alkaki Hausawa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Yadda Ake Donuts Tare Da Awo Daidai a Gida
  2. Dankali me dandanon butter da Miyar Albasa
  3. Yajin tafarnuwa
  4. Dafadukan Shinkafa da wake (Rice and beans Jollof)
  5. Homemade Chocolate cookies Step-by-step
  1. Dansululu
  2. Homemade Chocolate cookies Step-by-step
  3. Shinkafa da Wake
  4. Dafadukan Shinkafa da wake (Rice and beans Jollof)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6531917
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close