Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barkono
  2. Citta
  3. Tafarnuwa Danya
  4. Curry
  5. Maggi da gishiri
  6. Mai (karamain cokali)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daka Citta da daku. Sai ki zuba gishiri, Maggi star, Ajinomoto, Onga da curry Ki daka.

  2. 2

    Ki zuba Barkono Ki daka sosai. Sannan ki zuba Tafarnuwa daidai buqata.

  3. 3

    Yajin Tafarnuwa ya hadu. Aci da abinci. 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes