Wainar shinkafa
#kanostate abinci rana kuma Mai Nauyi
Steps
- 1
Zamuyi bayani ne akan abincin rana. A gyara shinkafa a jika ta da daddare a barta ta kwana. Washegari sai a sake daurayeta sai a kai nika ko ayi a gida a blender. Bayan an markado sai a juya Sosai sai asa yeast a juya sai a rufe asa a rana a barta ta tashi.
- 2
Bayan tayi kumfa sai ki sake juyawa sai ki wanke tanda, bayan kin wanke tandarki sai dawo gun kullin wainar kisa ruwa tare da sikari,baking powder da gishiri ki juya kada kiyi kwabin waina da Kauri sosai. Sai ki toya ta a tandarki. Sai aci da kowacce miya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Japanese Simmered Dried Daikon
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Raw mango and string candy chutney
Pragati Hakim
-

Sarvat Hanif
-

Garima Mayur Mangwani -

Bethica Das
-

Delicious nutritious healthy Apple dry fruit smoothi
Ramaben Joshi
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Esther mbugua
-

Zahal_treats
-

sapeena's cuisine
-

Dr. Sharda Sharma
-

sapeena's cuisine
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Pavithra Prasadkumar
-

Madhuri's Kitchen
-

Minno's Cook
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6563743












Comments