Steps
- 1
Ki fere doya ki yanka shape din da kike so ki wanke ki zuba a tukunya kisa ruwa ki zuba salt da sugar ki dora akan wuta ki rufe idan ya tafasa ki juye a siever
- 2
Ki fasa kwai a bowl kisa whisker ki gauraya ki yanka albasa ki zuba
- 3
Ki dora mai a pan idan yayi zafi sai ki ringa saka doyan aruwan kwai kina soyawa a mai me zafi
- 4
Idan yayi ki juya dayan side dinma yayi brown
- 5
Sai kiyi serving kisa yaji.agefe
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

Amierah S-Man
-

Amierah S-Man
-

Pooja Manish Agarwal
-

Sweet Smashed njahi and banana with steamed cabbage and fries
Wathiaka Nyawira Evelyne -

Alboni Victoria -

Strawberry pancake : satiate your sweet tooth!
Jalpa Ambani
-

Ramcy Alfa
-

Afrah's kitchen
-

Rimjhim Agarwal
-

Harika Harry Honey
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6565850






Comments