CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Madarar waken soya (Soya bean milk)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Madarar waken soya (Soya bean milk) ainihin hoton girkin

Madarar waken soya (Soya bean milk)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Can be consume as soya milk or can be use to make different milkshakes 😘

#kanostate Can be consume as soya milk or can be use to make different milkshakes 😘

Kara karantawa

Madarar waken soya (Soya bean milk)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Can be consume as soya milk or can be use to make different milkshakes 😘

#kanostate Can be consume as soya milk or can be use to make different milkshakes 😘

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Waken soya
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Kankara
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara waken soya ki wanke shi sosai.

    Madarar waken soya (Soya bean milk)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki markada a blender da ruwa ba dayawa ba. Yayi laushi sosai.

    Madarar waken soya (Soya bean milk)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki kara masa ruwa daidai misali. Kada yayi tsululu. Ki zuba a abin tata ki tace

    Madarar waken soya (Soya bean milk)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki zuba a tukunya. Ki rufe in ya tafaso Ki bude kita kula dashi kar ya zubo har se kin dena jin gafi ko warin waken soya.

    Madarar waken soya (Soya bean milk)matakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki sauke. Asaka Sukari. Asha da dumi ko asaka kankara. 💞

    Madarar waken soya (Soya bean milk)matakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar December 18, 2018 23:15
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Wainar Gero
  2. Kindirmon waken soya (Soya bean Yoghurt)
  3. Dambun Shinkafa 1
  1. Wainar Gero
  2. Dambun Shinkafa 1
  3. Kindirmon waken soya (Soya bean Yoghurt)
  4. Kwadon Rama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6579397
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close