Kindirmon waken soya (Soya bean Yoghurt)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Combine with plain yoghurt and get the perfect taste. Homemade is absolutely the best 💞

Kindirmon waken soya (Soya bean Yoghurt)

#kanostate Combine with plain yoghurt and get the perfect taste. Homemade is absolutely the best 💞

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken soya
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara waken soya a wanke shi sosai.

  2. 2

    A markada blender da ruwa kadan. Yayi laushi sosai.

  3. 3

    A kara ruwa daidai misali. A tace a abin tata.

  4. 4

    A dora a wuta ai ta dafawa har sai ya dena gafin waken.

  5. 5

    A zuba a rubber ko cup a rufe a barshi ya kwana. Da safe ze cuccure Kamar yoghurt. A zuba plain yoghurt Mara Sukari a hade. Ayi amfani dshi yadda ake so 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes