Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki barza shinakafa a blender ko ki kai Inji.

  2. 2

    Ki wanke ta ki jikata a ruwa na yan mintina. Ki tsane ruwan. Ki zuba a tukunyar madambaci ko steamer Ya tirara.

  3. 3

    In ya fara laushi se ki zuba curry isasshe da gyada da Albasa. Ki saka gishiri da Maggi

  4. 4

    Bayan kin juya se ki zuba Zogale da kika wanke. Ko danye ko Busasshe. Ki hade ki juya. Ki mayar kan wuta ki barshi har ya dahu.

  5. 5

    Shknan. Aci lafia 💞

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes