JOLLOF Rice with fish and coslow

Steps
- 1
Kiyi blending tarugu tattasai da albasa da garlic dinki a hade, sai ki zuba Mai a tukunya Dan daidai yadda bazai yi yawa ba, saiki zuba yankkaken albasan ki achiki man Nan dayayi zafi Zakiji man Yana kamshi sai ki juye nikkaken kayan miyanki a ciki, Sannan ki zuba tomatoes paste dinki, kisa Maggie, curry da onga ki soya kayan miyan har sai ya soyu sai ki tsaida ruwa, Amma da ruwan zafi Zaki tsaida ruwan bada ruwan sanyi ba
- 2
Sai ki wanke shinkafarki da little salt, Shima inso samu nee ki wanke ta da ruwan zafi Yana rage starch din shinkafar Kuma Sannan tayi washar washar Bata dunkule ba, sai ki zuba ta a chikin sanwar dakika hada sai ki zuba peas dinki ya nuna tare da shinkafar, inya kusa tsanyewa sai ki zuba yankkaken albasa, carrot, green beans yadanyi steaming tare da shinkafar ( abinda yasa nake zuba su carrot Dina daga karshe saboda inkikayi serving Zakiga carrot din da green beans half shi ba nuna ba shikuma
- 3
Bai dafu ba Zaki chi shi da freshness din shi, Kuma zakiga colour shi na Nan ba chanza ba. Shikenan kingama dafa shinkafar ki
- 4
Sai ki wanke kifin ki kisaka little salt da Maggie ki zuba manki a frying pan inyai zafi sai ki zuba kifin a ciki, sai ki rage wutan, yadda wuta zata rasa kifin ko inayasoyu yai kyau ba tare da kifin ya babbake ba
- 5
Sai coslow dinmu, kiyanka cabbage dinki da cucumbern ki, sai kiyi shredding carrot dinki, ki yanka green pepper sai ki hadasu wuri guda ki chacha kuda su, sai ki samu separate bowl ki zuba meyonaise dinki a ciki, kizuba madaran gari da little sugar a cikin mayonnaise din ki juya shi da kyau ko Ina yaji, sai ki juye mayonnaise din chikin hadin coslow dinnan ki jujjuya, shikenan komai ya kammala, sai ayi serving a plate a chi😋😋😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

jenscookingdiary
-

carrie
-

Keto/GF Cranberry Cake with Lemon Cream Cheese Frosting
Bayou Creek Farmstead -

poconolady
-

Claire Darrah
-

carrie
-

Aloka chakraborty
-

Parnali chatterjee
-

shrishikha
-

Neena Bansal
-

Aimee Qualls
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Sumy's delicious
-

Kishan Patel
-

Taliya da miyar manja da kifi hade da ganda
Mariya Salis ibrahim





Comments