Umarnin dafa abinci
- 1
Kamar nawa dansululu na alabo nayi, Zaki kwaba alabon ki zuba ruwa dai dai misali Kar yai yawa, sai kiyi making dinshi yazama dough, sai ki dinga Dina kadan kadan kina mulmulawa round shape, sai daura ruwa, in ya tafasa sai kizuba Dan sulullun ki juya Kar ya tafke a kasa inya nuna sai kisamu wani bowl ki say ruwan dumi kizuba dansululu a chikin ruwan dumin shikenan Kingama
- 2
Sai sauce din, Kar nidai inason miyar dansululu tayi yaji sosai, ki jajjaga tarugun ki da tattasanki, sai kiyi slicing albasan ki round shafe, sai ki daura manjanki a wuta hade da albasan Yana Fara kamshi sai ki zuba jajjagen kayan miyan ki, ki soya, in ya Fara soyuwa sai ki saka Dan Maggie ki da pinch of salt, in ya soyu sai ki tsame Dan sululun Nan daga ruwan dimi ki zuba Mai Miya ki jujjuya
- 3
Inkinason danyan albasa Zaki it's garnishing din dansululun da shi, shikenan 😋😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes




sharhai