Wainar shinkafa (Masa)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke Farar shinkafarki ta wanku. Ki bari tyi Kamar awa 6. In bakyaso ya kai haka ki jika da ruwan zafi Yayi awa 3.

  2. 2

    Ki markada a blender ko ki kai Inji a markada yyi laushi.

  3. 3

    Ki kwaba yeast da flour ki zuba a cikin markaden Ki juya sosai.

  4. 4

    Ki rufe ki barshi ya tashi Kamar ana 1 da rabi

  5. 5

    Ki baking powder ki juya Ki zuba sugar da albasa. In yyi kauri ki dan kara ruwa. Ki soya a tanda

  6. 6

    Aci da Miyar Taushe, Kulikuli, Sugar d.s...Aci dadi lafia 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes