Dakuwa
#bornostate.😋😋😋delicious and addictive,just try it.
Steps
- 1
Ki wanke ridinki sosai ki sashi a Rana Ya bushe daganan sai ki soya shi a wuta ki rinka juyashi har yayi
- 2
Ki wanke ayanki kisashi a Rana Ya bushe daganan sai ki zubashi a tukunya ki daura a wuta Ya soyu shi kadai ki rinka juyashi har ya gama
- 3
In kin gama soyasu duka sai ki kai su inji a markadasu tare ba tareda zuba ruwa ba, a markada miki shi yayi laushi daganan sai ki zuba sugar a ciki dai dai yanda zaiji miki inkinaso kuma base kinsa sugar ba
- 4
Amma Ni nasa sugar a nawa, Asha dadi lfy 😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Ashu Sukhija -

Swati Bhargava06@gmail.com -

Honey, soy sauce crispy chicken
Homemealss Catering Services.
-

Coconut Rice served with vegie stew #coconut contest#
Kereto's Kitchen
-

God'sgrace Abjmom
-

Brenda Njemanze
-

Krupa Kapadia Shah
-

Soya chunks pulao (nutri nuggets)
Rita Mehta ( Super chef )
-

Bibhasini Patra











Comments