Moi moi/jallof rice /fish
Steps
- 1
Ki parboiling rice saiki jajjaga tomatoes da tattasai da attaruhunki ki soya saiki tsaida ruwa ki sa maginki da salt inya tafasa saiki kawo Rice dinki ki juye aciki ki barshi yai 10 min saiki saka spring onion dinki ki kara barinshi ya turara saiki kashe
- 2
MFish; ki wanke sardines dinki saiki sashi a calender ya tsane saiki sa masa maggi da dan gishiri ki soyashi, inya soyu saiki kwashe, kisa mai a tukunya saiki kawo pepper ki da kika daka kisa a cikin Man ki yanka normal onion ki zuba a ciki su soyu saiki kawo thyme,curry,knor,star,rayco ki zuba saiki kawo kifinki da kika soya ki zuba a ciki ki rufe ki bashi 5min saiki sauke
- 3
Moi moi; ki surfa wakenki ki wankeshi ki cire dukkan dusan ciki saiki saka tattasai, attaruhu, onion saiki kai markade, ki dafa kwanki ki yanka in kinasonshi a yanke ki gyara stoke fish dinki ki cire kaya saiki zuba a kan markadadden wakenki, ki zuba n/onion dinki kisa oil kisa vedan,star,rayco,salt,knor,egg saiki juya ya hade Jikinsa saiki zuba a leda ki dora ruwa ki zubasu cikin ruwan yaita dahuwa
- 4
Zobo;ki wanke zobonki kisa masa ruwan dumi kisa citta, kanumfari,saiki barshi ya tafasa saiki tace ki kara sa ruwa a wanda kika tace ki maidashi ya kara tafasa saiki tace, ki markada cucumber da water melon ki tace ki hada cikin zobon kisa sugar da flavor
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Boca de Fogo
-

Garlic Parmesean Scalloped Potatoes
Brandy T.
-

Chile’s Relleno’s and Ranchero Sauce
summerplace
-

Misty Bass
-

Microwave Peanut Butter cookie
icancervive10
-

Harminder Kaur Sethi
-

Banana bread cake #mums recipe
Nyambura Mukururi
-

Rushaf_tasty_bites
-

She likes to bake
-

Gopikrishna Mitra
-

Abjm Julozkey (31)
-

Aishwarya Kitchen A
-

Squash and spinach coconut curry - vegan
Alessandra
-

preeti Goyal22 -

Smita Agarwal














Comments