Steps
- 1
Kiyi blending sugar, saikiyi mixing blended sugar and butter well har sai ya zama very fluffy.
- 2
Kisa eggs, milk(amma ki damata da ruwa 1 cup) saikiyi mixing dinsu xuwa 15mins sannan kisa flour, baking powder, dried fruit and strawberry flavour ki juya sosai.
- 3
Kisa oven yay zafi saiki yi baking (amma dai ni na raba into 3 ne) idan yayi ki barsu susha iska kafin kiyi decorating.
- 4
Ki zuba butter a mixer, saikiyi mixing dinta sosai sannan kin zuba icing sugar kadan kadan har ya hade saiki yi ta mixing har ya zama fluffy.
- 5
Ki dibi kadan kadan a 2 bowls saiki zuba daya pink colour, daya blue ki juya sosai.
- 6
Saikiyi decorating. Daga karshe kisa Sprinkle's.
Similar Recipes
More Recipes
-

🍞Pillow-Soft Eggless Dinner Rolls 🍞
Veggie K
-

Bee Vinitra
-

Brandon W. -

Syeda Hira Mujadid
-

Kulsoom Bukhari
-

Laura
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

My Roast Veggie cheesey bake. 💚
Maureen 😀
-

Chilli Mushroom With Fried Rice
i_m_kashish
-

Zeesag Kitchen
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Jahun's Delicacies
-

Robin Keith
-

Rosanas Ideas
-

Robin Keith














Comments