Tuwon shinkafa da taushe

Zeesag Kitchen @cook_13835394
Tuwon shinkafa da taushe
Steps
- 1
Ki gyara shinkafanki saiki wanke tas ki jikata zuwa 2hrs.
- 2
Ki daura ruwa ya tafasa saiki zuba shinkafan ki barta ta nuna. Saiki tuka kisa mata garin semo kadan ki kara tukawa, ki barta a low heat for 15 to 20mins ki kara tukawa ki kwashe.
- 3
Ki tafasa namanki da spring onion, ginger, garlic, maggi and salt.
- 4
Saiki zuba stew dinki cikin tafashan kisa palm oil, scorch bonnet(amma guda guda karki daka) groundnut and yakuwa.
- 5
Idan ya kusan yi, ki murje ataruhun cikin miyan kisa onga and spinach saiki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Kothimbir Vadi (tea time snack)
Keshma Raichura
-

wingmaster835
-

Laju Gehani
-

Ifeoma Obianagha
-

Nana Aliyu
-

Lee Samuel Tan
-

Dahi Chicken Kabab with a Yogurt Mint Coriander Dip
Kumkum Chatterjee
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Ayshameen
-

Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

My Roast Veggie cheesey bake. 💚
Maureen 😀
-

Chilli Mushroom With Fried Rice
i_m_kashish
-

Zeesag Kitchen
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Jahun's Delicacies
-

Robin Keith
-

Rosanas Ideas
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6731996







Comments