Chicken vegetable soup

Its very good for your health.it contains protein and vitamins.
Chicken vegetable soup
Its very good for your health.it contains protein and vitamins.
Steps
- 1
Zaki gyara kazarki ki yankata kanana Amman ba kananu sosai ba sai ki wanketa.ki daka tafarnuwa da masoro da citta sai ki shasshafeta (kazar) dasu.
- 2
Kiyayyanka su albarsa,lawashin,caras din da sauran kayayyakin yankan sikari(diced)
- 3
Ki hada duk kayan da kika yayyanka da kazarnan a tukunya Amman banda lawashin gaba daya dakuma cucumber sai ki zuba ruwa acikin tukunyar ki Dora akan wuta.
- 4
Zakirinkajin kamshin dahuwarsu sai kiduba kiga sun fara laushi idan aunkusan dahuwa sai ki zuba dandanonki(seasoning s) dinki da lawashinki da cucumber.
- 5
Kibarshi na mintuna Kamar 3 sai ki sauke kiyi serving.ko da bread,chips,cousous da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Arezu
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Maggie Conlon
-

Ghormeh Sabzi (Persian Herb Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

Ritika Srivastava -

Vero Akinyi
-

Kanchan Sharma
-

Vero Akinyi
-

Aisha Gashigar
-

Umang Lalwani
-

Reena Wadhwa
-

Pepper soup with potatoes and vegetables
Mummy twins -

ChefNabage
-

Umdad_catering_services










Comments