Boiled yam and stew

After long time of thinking of what to cook... this yam and stew become my final decision😎
Boiled yam and stew
After long time of thinking of what to cook... this yam and stew become my final decision😎
Steps
- 1
Da farko zaki fere doyanki ki wanke ki sa ruwa ki dora a wuta,idan ya fara tafasa sai ki kawa sugar dan kadan ki barbada akai sai ki rufe ki barshi ya ci gaba da tafasa. Idan ya nuna sai ki sauke ki tsiyaye ki juye a kula.
- 2
Sai ki dora wani tukunya a wuta sannan ki kawo man gyada ki zuba, idan ya soyu sai ki kawo kayan miyanki, attarugu da tumatur da kika markada sai ki juye a kan manki da kika soya.Sai ki barshi yaci gaba da soyawa.
- 3
Idan ya soyu sai ki kawo ruwa dan dai-dai ki zuba sannan ki kawo kayan dandanonki ki sa,sai ki rufe.
- 4
Idan ya samu mintuna sai ki dauko albasanki wanda kika yayyanka ko kika mankada sai ki zuba sannan ki kawo kayan kamshin ki duk wadanda kikeso sai ki sa, sannan ki rufe,sai ki rage wuta ki bar dan kada.
- 5
Bayan kamar mintuna uku zuwa biyar sai ki sauke. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

2choi
-

B Rojas
-

2choi
-

Zainab Abdullahi
-

Shamsiya Sani
-

Rukmani S Bala
-

Maryerm khamis -

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Ummee makarfee
-

The basic recipe of Spring Roll
Coozy Life
-

Thai Banana Flower/Blossom Salad
Athena Wakecu
-

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham








Comments