Faten dankalin hausa

Eeman's Kitchen @cook_15317408
Faten dankalin hausa
Steps
- 1
Da farko za a fere dankali
- 2
A Jajjaga tumatur, tarugu,tattasai da albasa
- 3
Sai a zuba mai a tukunya a soya jajjagaggun kayan miya bayan sun soya sai a zuba ruwa kadan a zuba Maggie,gishiri,curry da tafarnuwa(in ana so) sai a rufe idan ya tafaso sai a zuba dankalin bayan Minti sha biyar sai asa alayyahu a barshi ya Dan dahu kadan sai a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

Traditional Mapo Tofu plant-based (Chuántǒng Sù Mápó Dòufu 传统素麻婆豆腐)
Candido Dessanti
-

Faty Baba
-

Rajma Chawal (Punjabi Style) One Pot Meal
Supriya Devkar
-

Stuffed Japanese Eggplant Recipe
bc230209546 SHAFAT AHMED
-

Shilpa Shah
-

Jigisha Modi
-

Taylah2604 -

Taylah2604 -

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

2choi
-

B Rojas
-

Christabel Bityenyi
-

christim Bites
-

Alka Gupta -

Lucy Miriti
-

Nafeesa Mustafa
-

dimple sukhija
-

Asiyah Naveed Roghay
-

Priyam Batra Mehta
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Deep fried pork ribs with special salt
Coozy Life
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7157666







Comments