Steps
- 1
Da farko zaki samu waken ki kiwanke kisa a turmi ki surfa shi sosai harsa hancin yafita sai ki wanke yafita Sosai make sure yafita sosai.
- 2
Ki wanke vegetables dinki attaruku, tatase kicire hanci sai ki yanka onion dinki kisa akan waken sai kiyi blending dinsu yayi laushi sosai.
- 3
After blending it sai kiyi adding din water da salt da maggi da Kafi amma wasu basa sa kafi inkinaso ne zakisa sai ki gauraya kuma ki bukashi sosai make sure yayi laushi saboda kosai naki yayi laushi.
- 4
After then saikisa oil dinki a fry pan si soya aci dadi lfy enjoy it 😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

⚡Welderwoman⚡
-

E E -

chris gee -

Ana Delia Parejo Vidal
-

Michaela Walker
-

Jellof rice chicken with salad and plantain
Maryam Attahiru -

Shuffa Habib
-

Yam fries and tomatoes sauce paired with chicken
Ifi Fenkus Kitchen -

Ameenah Saidu
-

Biriganya together with spinach
ndinda mutuku -

Urmila Gupta
-

Healthy and delicious potatoes with sauce (vegetarian)
Ana Delia Parejo Vidal
-

Pasta salad with ripe plantain and shrimps
Tèèèmš kitchen










Comments (2)