Tuwan shinkafa da miyar alayyahu
lubabatu @cook_15708450
Tuwan shinkafa da miyar alayyahu
Steps
- 1
Zaa sami shinkafa sai a wanke ta a zuba a tukunya a saka ruwa a dora kan wuta a barta ta dahu sosai ruwan ya tsotse ta sai a tuka da muciya sannan a kwashe a mulmula
- 2
A bare kabewa a wanke ta sannan a dafa ta ta dahu a sauke,sai a gyara attaruhu albasa da tumatur a wanke sannan a markada tare da kabewar
- 3
Zaa zuba mai a tukunya idan yayi zafi sai a zuba markadan a juya sannan a sai maggi salt Curry a rufe abarshi ya dahu sai a zuba yankakken kuma wankakken alayyahu ciki a gauraya sai a kashe wutar zafi kayan miyan zai dafashi shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Crock Pot Girl 🤡
-

brinna15 -

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Shinkafa da wake da mai da yaji
nafeesa nuhu
-

shamsiyya -

Bilqees's Kitchen
-

lubabatu -

Bmoorefood🧁
-

skunkmonkey101
-

lubabatu -

Sweet potatoes puree with apple juice
Lois Ekeleme
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7271504










Comments